Ban Samu Ikon Mallakar Mijina Ba Sai Da Aka Tsaga Gabana Aka Sanya Magani

Sirrin Mallakar Miji

Ban samu damar mallakar Mijina ba har sai da aka tsaga farji na aka samun magani

BBC ta labarta hirar da ta yi da wata matar aure wacce ta nemi a boye sunanta a shirin Adikon Zamani cewa, “ba ta taba samun ikon mallakar mijinta ba sai lokacin da ta je wurin wata mai maganin mata na gyaran gida ta tsaga mata gabanta tare da sanya magani a ciki.”

Matar ta ce, duk matan da suke cewa kayan mata ko kuma gyaran jiki karya ne to ba su san dawan garin ba ne kawai.”

Irin wannan batu na gyaran jiki ko kuma tsare gida da mata ke yi na janyo kace-nace a tsakanin magidanta har ma da malaman addini.

10 Comments

Add a Comment

Your email address will not be published.