Category: Hausa Music

Music: Umar M Sharif Fas’alu Song

MUSIC: Download Umar M Sharif Fas’alu Song. Saukar Da Wakar Mawaki Umar M Sharif Fas’alu, Daga Kundin Mawaki Umar M Sharif. Kamar Yadda Kuka sani mawaki Umar M Sharif, mawaki ne dayayi fice, kuma ya shahara a fannin rere wakokin Soyayya na zamani. Kuma Daya daga cikin fitattun mawa kan Fina Finan Hausa Na Kannywood,

Music: Umar M Sharif Auran Jeka Nayi Ka

MUSIC: Download Umar M Sharif Auran Jeka Nayi Ka Song. Saukar Da Wakar Mawaki Umar M Sharif Ta Film Din Auran Jeka Nayi Ka, Na Ali Nuhu Da Rahama Sadau. Wakar Auran Jeka Nayi Ka, Waka Ce Dake Magana Akan Hakkokin Zaman Aure, Da Kuma Ire Iren Abubuwan Dake Sanya Cin Amana A Tsakanin Ma’aurata.

Music: Umar M Sharif Bilkisu

MUSIC: Saukar Da Wakar Mawaki Umar M Sharif Bilkisu. Mawaki Umar M Sharif Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Na Kannywood A Jiya Da Yau Wanda Har Yanzu Tauraruwar Sa Take Haskawa A Fagen Waka. Kuma Daya Daga Cikin Fitattun Mawakan Da Masa’antar Kannywood Ba zata Taba Mantawa Dasuba, Wanda A Yanzu Kusan

Music: Umar M Sharif Zaman Duniya Song

[MUSIC] Download Umar M Sharif Zaman Duniya Song. Saukar Da wakar Umar M Sharif Zaman Duniya. Wakar Zaman Duniya Wakace Dake Jan Hankalin Mutane Akan Zaman Duniya, Da Kuma Abubuwan Da Ke Rudar Mutane A Cikin Ta, Musamman Masu Mulki Da Sauransu. Ga Kadan Daga Baitukan Da Wakar ta kunsa :- AMSHI :- Bamu Labari

Music: Nura M Inuwa Matan Gida Album

[Music] Download Nura M Inuwa Matan Gida Album. Saukar Da wakokin Mawaki Nura M Inuwa Matan Gida 2017 Album. Wadannan sune sababbin wakokin mawaki Nura M Inuwa na sabon album dinsa Matan Gida Album. Gasu nan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.   1= Nura M Inuwa Best Of Matan Gida. Download Now 2

Music: Nura M Inuwa Bayan Rai

MUSIC: Saukar Da Wakar Nura M Inuwa Bayan Rai. Wakar Bayan Rai kamar yadda kuka sani waka ce da aka sakata a film din Adam A Zango mai suna Bayan Rai, a Matsayin best of Bayan Rai Song. Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.   Download Here  

Music: Ahmad M Sadiq Afra Song

[Music] Download Ahmad M Sadiq Afra Song. Saukar Da Wakar Mawaki Ahmad M Sadiq Mai Suna Afra, Wakar Afra Waka Ce Dake Magana Akan So Da Kauna Na Gaskiya. Da kuma irin halin da mutum ke shiga a lokacin daya samu daukaka wajan gane wacce ke sonsa tsakani da Allah. Gatanan Ku Saukar ku saurara,

Shaharar Maryam Yahaya A Farfajiyar Kannywood

  Shaharar Jaruma Maryam Yahaya A Farfajiyar Kannywood. Ga duk mai bibiyar harkokin masana’antar shirya finafinan Hausa watau Kannywood, ya kwana da sanin bullar sabuwar jaruma Maryam Yahaya (Mansoor), wadda za a iya cewa ta shigo farfajiyar fim da kafar dama, kasancewar ta zamo cikin jerin taurarun da ake sa ran za su haska nan