Video: Ali Artwork Sai Na Zama Gaye Comedy Video. Musha Dariya Sabon Videon Ban Dariya Daga Sarkin Barkwancin Arewa /Hausa Ali Artwork Mai Suna Sai Na Zama Gaye. Hakika Videon Ya Burgeni Kwarai Da Gaske Domin Kuwa Bayan Abubuwa Na Ban Dariya Da Yake Kunshe A Cikin Videon, Akwai Fadakar wa Ta Musamman Ga Matasa