Category: Abdul D One

Sabuwar wakar Abdul D One Kalmar SO

Music: Download Abdul D One Kalmar SO New Song. Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul D One Kalmar SO. Gareku Ma’abota Soyayya Gafa Wata Sabuwa Ta Musamman Domin Ku, Daga Kundin Mawaki Abdul D One Mai suna Kalmar SO. Gaskiya wakar ta bugu Sosai kuma tayi dadi, gatanan ku saukar ku saurara. Ayi Sauraro Lafiya.

MUSIC: Abdul D One ‘Yar Mama

MUSIC : Download Abdul D One ‘Yar Mama Song. Saukar da wakar mawaki Abdul D One Mai suna ‘Yar Mama. Daga MSharif Studio, Abdul D One daya ne daga cikin mawakan MSharif Studio karkashin jagoran cin mawaki Umar M Sharif. Kamar yadda kuka sani ne Abdul D One mawaki ne dayayi fice a Wakokin Soyayya