Category: Abdul Smart

[Music] Abdul Smart ft Billy’o Noma Song

[Music] Download Abdul Smart ft Billy’o x Isa Aci Goro Noma Song. Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul Smart Tare Da Mawaki Billy’o Da Kuma Isa Acigoro, Mai Suna Noma. Ita dai wannan wakar sun yitane domin kara jan hankalin al’ummar yankin arewacin Nigeria game da muhimman cin noma. Da kuma irin tarin alkhairan dake

[Music] Abdul Smart – Yar Mutunci

MUSIC : Download Abdul Smart Yar Mutunci Song. Saukar da wakar Abdul Smart Yar Mutunci, daya daga cikin fitattun wakokin Album dinsa mai suna  Mahadin Rayuwa. Album din Mahadin Rayuwa, Album ne da mawaki Abdul Smart ya fitar dashi tun a shekarar 2016 A matsayin bakandamiyar a yanzu, wanda tun daga lokacin har zuwa yanzu

[Music] Abdul Smart — Masoyana Song

MUSIC : Download Abdul Smart Masoyana Song. Saukar Da Wakar Mawaki Abdul Smart, Wacce yayiwa Masoyan Sa,tare da jinjina musu da kuma nuna kewarsa a gare su. Abdul Smart daya ne daga cikin fitattun matasan mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood masu tasowa. Kuma daya daga cikin manyan yaran mawaki Nura M Inuwa dan asalin

MUSIC: Abdul Smart — Kalaman Kauna

MUSIC : Download Abdul Smart Kalaman Kauna Song. Saukar Da Wakar Abdul Smart Me Suna Kalaman Kauna, Daya Daga Cikin Wakokin Mahadin Rayuwa Album. Abdul Smart daya ne daga cikin matasan mawakan Fina Finan Hausa na Kannywood masu tasowa,Album dinsa na mahadin Rayuwa shine Album dinsa na farko. Inda bayan Ya fitar dashi,Album din yayi

MUSIC: Abdul Smart — Fitilar Ruhi

MUSIC : Download Abdul Smart Fitilar Ruhi Song. Saukar Da Wakar Abdul Smart Me Suna Fitilar Ruhi, Daya Daga Cikin Wakokin Mahadin Rayuwa Album. Abdul Smart daya ne daga cikin matasan mawakan Fina Finan Hausa na Kannywood masu tasowa,Album dinsa na mahadin Rayuwa shine Album dinsa na farko. Inda bayan Ya fitar dashi,Album din yayi

MUSIC: Abdul Smart – Nafisa

MUSIC : Saukar Da Wakar Abdul Smart  – Nafisa Mahadin Rayuwa Album. Wakar Nafisa Daya Ce Daga Cikin Fitattun Wakokin Mawaki Abdul Smart Na Mahadin Rayuwa Album Wacce Ke Sahun Gaba Gaba Wajan Jan Hankalin Masu Sauraro. Musamman Bisa la’akari da irin Salo da hikimomin aika sakon da mawakin yayi amfani dasu, Inda a cikin

MUSIC: Abdul Smart Soyayya Ruwan Zuma Ce

MUSIC : Download Abdul Smart Soyayya Ruwan Zuma Ce Song. Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul Smart Me Suna Soyayya Ruwan Zuma Ce. Baituka… Soyayya Ruwan Zuma Ce Ko Ruwan Madaci In Kasha Kaba Masoyi ? SO farin ciki, kuma bakin ciki. SO ruwan, kuma ruwan guba sai mu bishi sannu yan uwanaa. Duk wanda

[Music] Abdul Smart Wakar Auran Nura M Inuwa

[Music] Nura M Inuwa Wedding Song By Abdul Smart. Saukar Da Sabuwar Wakar Da Daya Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Na Kannywood Abdul Smart Ya Rerawa Me Gidansa Nura M Inuwa Domin Takashi Murnar Bikinsa. Hakika Shima Abdul Smart Ba’a Barshi A Baya Ba, Kuma Ya Nunawa Me Gidansa Halacci Domin Kuwa Wakar Tayi

[Music] Sabuwar Wakar Abdul Smart Khadijatul Himal

[Music] Download Abdul Smart Khadijatul Himal Song. Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul Smart Mai Suna Khadijatul Himal. Wakar Khadijatul Himal Wakace Data Kunshi Wani Labarin Soyayya Mai Ban Tausayi Da Kuma Ratsa Zuciya Musamman Ga Ma’abota Soyayya. Saukar Da Ita Ku Saurara, Shin Ko Ka Taba/Kin Taba Tsantsar Kanki A Cikin Irin Wannan Halin