[MUSIC] Download Wakar Auran Nura M Inuwa By Ali Show Katsina. Saukar Da Sabuwar Wakar Ali Show Auran Nura M Inuwa , kamar yadda kowa ya sani Ali Show daya ne daga cikin fitattun matasan mawakan Fina Finan Hausa na wannan lokaci, Sannan kuma daya ne daga cikin manyan yaran mawaki Nura M Inuwa a