Category: Hamisu Breaker

[Music] Hamisu Breaker Sakon Amarya 1&2

[Music] Download Hamisu Breaker Sakon Amarya. Saukar Da Wakar Hamisu Breaker Mai Suna Sakon Amarya. Wakar Sakon Amarya Wakace Da Daya Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Hausa Dan Asalin Garin Kano, Wanda Akafi Sani Da Hamisu Breaker Ko Hamisu Breaker Dorayi. Yayi Wakar Ce Kawai Domin Faranta Zuciyoyin Masoyan Sa Musamman Sababbin Amare Da Angwaye

[Music] Hamisu Breaker — Cikin Dare Song

MUSIC : Download Hamisu Breaker Cikin Dare Song. Saukar da wakar mawaki Hamisu Breaker mai suna Cikin Dare. Mawaki Hamisu Breaker, matashin mawakin Soyayya ne dan Asalin Jahar Kano unguwar dorayi A Nigeria. Mawaki Hamisu Breaker mawaki ne da tauraruwar sa ke kan haskawa a wannan zamani, musamman bisa la’akari da yadda mawakin yake rera