HOTUNA : Zafafan Hotunan Jaruma Hafsat Idris (Barauniya)

Hafsat Idris Barauniya

HOTUNA : Zafafan Hotunan Jaruma Hafsat Idris (Barauniya).

Jaruma Hafsat Idris Daya Ce Daga Cikin Fitattun Mata A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Wanda A Dalilin Fito Warta A Wani Film Mai Suna (Barauniya) A Matsayin Film Dinta Na Farko A Kannywood Yasa Ake Kiran ta Da Hafsat (Barauniya).

Jarumar Ta Wallafa Wadan Nan Hotunan Nata Ne A Shafin Ta Na Instagram Domin Nuna Godiya Ga Allah Game Da Ni’imomin Daya Yi Mata Na Yau Da Kullum.

 

Hafsat Idris Barauniya 1

Hafsat Idris Barauniya 3

Hafsat Idris Barauniya 4

Hafsat Idris Barauniya 5

Hafsat Idris Barauniya 7

Hafsat Idris Barauniya 8

Hafsat Idris Barauniya 9

13 Comments

Add a Comment

Your email address will not be published.