Jaruma Maryam Gidado Umar Ta Samu Sarautar Innawuron Zamfara

Jaruma Maryam Gidado Umar Ta Samu Sarautar Innawuron Zamfara

Fitacciyar jaruma Maryam Gidado ta samu sarauta a jihar Zamfara ranar juma’a 3 ga watan nuwamba.

Kungiyar masu shirya fina-finan hausa ta AFMAN reshin jihar Zamfara ta nada a matsayin“Innawuron Zamfara”.

Inamika godiya na ga masoyana da sukazo da wadanda basusami damar zuwaba Allah ya bar zumunci

A post shared by Actress (@official_maryamgidado) on

A bikin rantsarwa da aka gudanar a garin Gusau babban birnin jihar, jaruma ta bayyana farin cikin ta da samun Matsayin.

Shima dan wasan Kannywood Alhaji Baba karami ya samu matsayi a bikin wanda kungiyar ta gabatar a jihar Zamfara.

One Comment

Add a Comment

Your email address will not be published.