Mujallar Fina Finai Ta Wannan Watan Tazo Da Sabon Salo

Mujallar Fina Finai

Mujallar Fina Finai Ta Wannan Watan Tazo Da Sabon Salo.

-SHA’AWA ADAM: Abar Sha’awa <Ban Iya Wulakakanci ba>

-Saima Muhammad ta wargaza mu, in ji MANSURA ISAH.

-Akwai rashin gaskiya a Kannywood- FATI NIJAR

-Marigayi Lil Ameer, har dafa mani abinci yake yi cewar Babar sa.

Manyan Jarumai ba su taimakon kanana – ALI ART WORK.

-SA’ED NAGUDU: Zan sake yin aure nan da wata biyu!

-ADABI: Farfesa Abdalla, kan yadda Imam ya narkar da ‘Dare dubu da daya’

-JUYIN MULKI: Yadda Saima ta zama kishiyar Mansura Isah.

-Hira da Mansura, Saima da Rashida Adamu kan abin da ya hada su fada.

-Na yi nadamar Mu’alla da Abba Babaye- ABUBAKAR AUYO

Ta fito, ku yi kokari ku nemi taku a kasuwa. Kada ku bari a baku Labari.

2 Comments

Add a Comment

Your email address will not be published.