Darakta Aminu Saira Ya Samu Karuwar ‘Ya Mace

Darakta Aminu Saira Ya Samu Karuwar ‘Ya Mace. Fitaccen mai shirya fina-finan hausa na masana’antar kannywood Aminu Saira ya samu karuwar ɗiya mace. Daraktan ya wallafa hakan ne a shafinsa na Instagram Jiya 3th October.  “Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun “ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka.” ya rubuta. Amadadin

Takai Taccen Nazari Tare Da Sharhi Akan Film Din “Mansoor”

  NAZARI TAREDA SHARHI AKAN FILM DIN “MANSOOR”… LABARI; Ali nuhu TSARA LABARI; Jamilu nafssen DA Ali nuhu CHIGABAN SHIRI: Basheer Lawandi datti DAUKAR NAUYI :nazeer dan hajiya KAMFANI: FKD Production BADA UMARNI: Nazeer dan hajiya MANAZARCHI: Farouk Abdullahi Tukuntawa JARUMAI: Maryam yahya (sabuwar jaruma) umar m shareef, Ali nuhu, babbale hayatu, Abba almustapha, Garzali

Hotuna: Mawaki Saeed Nagudu Zai Angonce

Mawaki Sa’eed Nagudu Zai Angwance Ga yadda za a gudanar da shagulgulan bikin; KAMU ranar Alhamis da misalin karfe 3:00pm a New Era Cinema Arabian Night shi ma a ranar Alhamis da misalin karfe 8:00pm a Mufees Garden Filin Sukuwa Jos. Sai kuma daurin aure a ranar Juma’a (15/09/2018) da misalin karfe 2:00pm a Layin

Music: Sabuwar Wakar Ado Gwanja Indosa

Albishirin Ku Ma’abota Ji Gami Da Sauraron Sababbin Wakokin Hausa Na Zamani. Yau Gamu Dauke Muku Da Sabuwar Waka Daga Daya Daga Cikin Fitattun Wakan Hausa Na Zamani, Kuma Mai Lokaci Wato Ado Gwanja Mai Suna Indosa. Wakar Da Kuka Dade Kuna Jiran Fitowarta, To Gatanan Mun Kawo Muku. Domin haka yanzu Gatanan Ku Saukar